Title: Rayuwa (Life)
Artist: Danmusa Prince
Genre: Afro-Pop, Inspirational
Description:
“Rayuwa” is a soulful and uplifting song by Danmusa Prince, reflecting on the journey of life. This heartfelt track shares the artist’s perspective on the highs and lows of life, encouraging listeners to stay strong and focused on their goals.
About the Artist: Danmusa Prince is a talented Afro-Pop artist from Nigeria, known for his soulful voice and inspiring lyrics.
Download or stream “Rayuwa” today and be inspired!
Connect with Danmusa Prince:
Facebook: @DanmusaPrinceOfficial
Instagram: @DanmusaPrinceMusic
Twitter: @DanmusaPrince
Lyrics
Prince production
Rana da zafi, inuwa da kunnah
Muna ta fama kullum bamu gajiya bah
Maza da mata
Kowa da kowa kullum muna ta nema
Bai wuce succeding rayuwa ba
Kuma gari da zafi
Koda ka samu aiki, wasu su fara haushi
Burinsu a kamaka da laifi
Bangane rayuwa ba, ban san ya zana yo ba
Tunda bani da kowa
Dole ne in nemo wata dama, rayuwa
In buga nan in buga chan
In buga gaba da baya koh zana ci
Inga kaman na samu nan sai ya kufce kai rayuwa da darasi
Ko ina murna na samu dama
Sai ya kwace abun al’ajabi
Ace kama na da shekaru na
Wai babu wani abunda ni zanayi
Nabar ma Allah komai, shi zaya zaban dai-dai
Nasan da raina indai da lafiya sai na kai inda basu bukata
Inda suka tsaya nan zana fara
Babu guru babu layya
Kawai mana ne tace. “Allah bada sa’a”
Kuma sa’a tabi
Kowa da baiwar sa da hanyan neman sa
Kowa da inda Allah ya tsara mai nan zaici abincinsa
Kowa da baiwar sa da hanyan neman sa
Kowa da inda Allah ya tsara mai nan zaici abincinsa
Kunga yadda na sha fama, nasha wuya, nasha zufa chan baya
Wai na gama karatu na
Ina gadara na koya na koyar
Ba nan ke rabo na ba
Yau na samu gobe kuga an koran
Ga inda Allah shi yaso
Bawa bazai tsallake rabo ne ba
Rayuwa kwai mamaki
Eh-eh-eh-eh
Rayuwa kwai mamaki
Ha-ha-ha-ha
Wallahi na sha mamaki
Eh-eh-eh-eh
Ni naga abun mamaki
Ah-ah-ah-ah
Rayuwa kwai mamaki
Eh-eh-eh-eh
Rayuwa kwai mamaki
Ha-ha-ha-ha
Wallahi nasha mamaki
Eh-eh-eh-eh
Ah-ah-ah-ah
Eh-eh-eh-eh
Ah-ah-ah-ah
It’s Prince on the mix
Discover more from JS Loaded
Subscribe to get the latest posts sent to your email.