Fasihin mawakin nan aminu alan waka ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘kawal wainiya’ wanda alan waka bai bukatar ayi masa wani dogon bayyanin ga masoyansa.
Wanda sai kun saukar domin sauraren wakar ta yadda zakuji irin yayi kalamai sosai akanta.

Posted inHausa Music