Karba Oh means “Receive” Is a Hausa Worship song with an expression of deep worship to God.
Lyrics
Jikina da jinina
Jikina da jinina
Hadayar konawa
Basu bane na kawo
Yabo ne na kawo.
Jikina da jinina
Hadayar konawa
Basu bane na kawo
Yabo ne na kawo.
Karba.. karba…
Daga birnin zuchiya
Sujada na kawo
Karba.. karba…
Daga birnin zuchiya
Sujada na kawo.
Ga yabo mai zurfi
Daga birnin zuchiya ta
Karba.. karba oh karba.
Ga yabo mai zurfi
Daga birnin zuchiya ta
Karba.. karba oh karba.
Ga kuka mai zafi daga cikin zuchiya ta karba.. Karba oh karba.
Ga yabo mai zurfi
Daga birnin zuchiya ta
Karba.. karba oh karba.
Karba oh..
Ko wanan shine karshe.
Karbi yabo.. Karbi mulki
Naka ne har’abada.
Karbi yabo karbi mulki
Nakane Har’abada.
Karba oh ko wannan shine karshe…
Discover more from JS Loaded
Subscribe to get the latest posts sent to your email.